Afirka A Yau

Hausa Radio 8 views
Shirin na yau yayi dubi ne kan rayuwar Archbishop Desmond Mpilo Tutu, fitaccen malamin addinin Kirista, dan gwagwarmaya mai yaki da wariyar launin fata kuma mai kare hakkin bil'adama wanda ya rasu a ranar lahadin ta gabata.

Add Comments