HausaTV1

HausaTV1

HausaTV tasha ce ta rediyo da talabijin daga Iran wadda ke watsa shirye-shirye zuwa nahiyar Afirka a harsuna guda biyu na Hausa da Turanci. Banda Hausawa masu sauraro da kallon tashar akwai kuma mutane wajen miliyan 700 wadanda ke amfani da harshen Turanci a Afirka,su ma HausaTV na isa zuwa gare su da shirye-shiryenta. Daga cikin shirye-shiryen da HausaTV ke watsa wa zuwa Afirka akwai Labarai,rahotanni,fina-finan tarihi da sababbin fina-finan sinima na Iran da sauran shirye-shirye na talabijin. Akwai kuma shirye-shiryen rediyo da ake watsa wa ta hanyar intanet da kuma tauraron dan Adam.

Live Now