Kide kiden Iraniyawa

Hausa Radio 4 views
Shiri ne dake kawo mawa masu saurare wakoki da kade kade na kasar Iran. Shirin yau ya gayyato maku Isma'il Abdi ne a cikin wakar da ya rera.

Add Comments