MU LEKA IRAN

Hausa Radio 15 views
Shirin ya kawo maku tarihin wurin shakatawa na (Gari Ali Sadr) wato Kogon Ali Sadr dake lardin Hamdan, kogo mafi tsawo a duniya da sauran wurare na shakatawa na cikin Iran

Add Comments