Duniyarmu A yau

Hausa Radio 23 views
Shirin Yayi Magana kan harin da aka kai karamin ofishin jakadancin Iran dake birini Karbala Iraki don nuna rashin amincewa da kisan gillar da aka yiwa wani dan rajin kare hakkokin dan Adam a garin wanda suke riya cewa akwai hannu Iran a ciki 031.

Add Comments