Shirin yau zai dubi ne kan mutuwar wata fitacciyar mai rajin kare hakkokin dan adam Alaa Al Siddiq, yar asalin kasar Hadaddiyar Daular Larabawa wacce ta rasa ranta a cikin wani yanayi da ake nuna shakku a kan sa a kusa da birnin Landan na kasar Birtaniya.
http://appery.ir/m/HausaTV
018.