AFIRKA A YAU

Hausa Radio 11 views
Shirin yayi dubi ne akan rikicin kasar Habasha inda ake gwabza yaki tsakanin gwamnati da 'yan tawayen yankin Tegray da musabbabin wannan rikici a tsakanin bangarorin biyu

Add Comments