Gwarazan Afirka: Jerry Rawlings (Na Kasar Ghana)

HausaTV1 10 views
Shirin ya nana nuna gwagwarmaya da jajajircewa da tsohon shugaban mulkin soja na kasar Ghana Jerry Rawlings yayi wajen samar da ci gaba a kasar Ghana. 018.

Add Comments